Contact Information

Theodore Lowe, Ap #867-859
Sit Rd, Azusa New York

We Are Available 24/ 7. Call Now.
Labarai

Borno ta haramtawa abokan huldar ci gaba samar da abinci da abubuwan da ba na abinci ba ga al’ummomin da aka sake tsugunar da su

Gwamnatin Jihar Borno ta haramtawa kungiyoyi raba kayan abinci da na abinci ga al’ummomin da aka tsugunar a jihar. Gwamnatin ta bayyana hakan ne a

Labarai

Gwamna Zulum Ya Shammaci Maaikatan lafiyar dake aikata ba dai dai ba ga marasa lafiya,

Anga Borin kunya da wasan kwaikwayo a sabuwar cibiyar kiwon lafiya a matakin farko da aka kafa a unguwar Gwange II a Maiduguri, a ranar

Labarai

Zulum ya mikawa Gwamnatin Najeriya bukatu shida da zasu kawo karshe Boko Haram

Gwamnan Jihar Barno da ke Najeriya Babagana Umara Zulum ya gabatar da bukatu guda 6 ga tawagar gwamnatin tarayya wadda ta kunshi sake hayar sojojin

Labaran kasa

An Shawarci Gwamna Zulum Da Ya Dakatar Da Mayar Da Mutanen Baga

Bayan wani hari da aka kaiwa tawagar Gwamnan jihar Borno Prof Baba Gana Umara Zulum a ranar jumma’a alumman jihar na ci gaba da bayyana

Labaran Express

Gwamna Zulum Yace Jami’an tsaro na zagon kasa a yaki da Boko Haram

Gwamnan jihar Borno arewa maso gabashin Najeriya ya sake nanata cewa ƙoƙarin murƙushe ƙungiyar Boko Haram na shan zagon ƙasa daga wani rukuni na jami’an