Contact Information

Theodore Lowe, Ap #867-859
Sit Rd, Azusa New York

We Are Available 24/ 7. Call Now.
Labarai

Jerin sunayen jihohi 10 da suka fi arziƙi a Nigeria a 2020

Wani rahoto da jaridar The Cable ta fitar ya nuna cewa Legas ta kasance yankin Najeriya mafi soyuwa ga masu saka hannun jari yayin da

Labarai

Kwale kwale ya halaka mutane 10 a Lagos

Mutane goma sun mutu, an ceto biyar, yayin da wasu hudu suka bace, sakamakon kifewar wani kwale kwalen daukar fasinja a birnin Lagos na Tarayyar

Labarai

Buhari ya nuna damuwa kan gazawar Jamian tsaro

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari a karon farko ya nuna cewa yana cike da damuwa kan halin tsaron a wasu sassan ƙasar ke ciki da kuma

Labarai

Ana cigaba da mahawara kan badakalar Niger Delta

Najeriya ana ci gaba da cece-ku-ce akan batun binciken badakalar biliyoyin Naira da Majalisar Dokoki ta gano a hukumar da ke kula da yankin Niger

Labarai

Majalisa tace a dawo da kudin da NDDC ta kashe

  Majalisar dattijan Najeriya ta shawarci Shugaba Muhammadu Buhari ya duba yiwuwar rusa shugabancin riƙo na Hukumar raya yankin Neja Delta kuma ya mayar da

Labarai

Masu cutar covid 19 sun karu da 653 a najeriya

Hukumar dakile cituka masu yaduwa a Najetiya ta bayyana sabbin alkaluma 653 da suka kamu da cutar corona inda jimillar adadin ya kai 36,107 a

Labarai

Matar tsohon kakakin majalisar dokokin jihar Edo ta shaki Iskar yanci

Matar tsohon kakakin majalisar dokokin jihar Edo ta shaki Iskar yanci, Matar maisuna hasana anyi garkuwa da ita ranar asabar a kan hanyar lokoja zuwa

Labarai

Majalisar Dattijai naso duba dokar shekarun daukar aiki,

Majalisar Dattawan Najeriya ta bukaci ma’aikatar kwadago da nagartar aiki ta kasar ta kafa kwamitin da zai sake yin nazari akan tsarin kayyade shekaru wajen

Labarai

Batun Dakatar da shirin daukar matasa aiki a najeriya,

Shugaban Majalisar Dattawan Najeriya Ahmed Lawan ya kara jaddada muhimancin fitowa fili a yi wa ‘yan kasa bayanin kan yadda daukan matasan zai gudana domin

monitor-blue
Labarai

An hana mataimakin gwamnan jihar Oyo Halartar Adduar fidau,ta Abiola Ajimobi,

A ranar lahadi ne aka shirya gudanar da adduar fidau tsohon Gwamnan daya rasu makon daya gabata inda aka hana mataimakin gwamnan Rauf Olaniyan shiga,