Contact Information

Theodore Lowe, Ap #867-859
Sit Rd, Azusa New York

We Are Available 24/ 7. Call Now.
Labarai

Ana ta Cece Kuce Kan Batun Zaman Najeriya a Dunkule

Tun bayan zanga zangar EndSARS batun makomar dunkulewar Najeriya a matsayin kasa daya al’umma daya ya sake zama wani abin takaddama. Yayin da wasu ke

Labaran kasa

Alkaluman wadanda suka kamu da cutar corona a Najeriya ya karu da 453

An bayyana samun masu cutar korona 453 a Najeriya ranar Asabar, abin da ya sa adadin mutanen da annobar ta shafa zuwa yanzu ya kai

Labaran Express

Bazamu lamunci shirun gwamnati ba kan batun take hakkin maaikatan kamfanin shikafa ba

Kungiyar Maaikatan Masaku da Teloli ta kasa ta Sha alwashin yin Zanga Zanga Kan Batun Kulle Wasu Maaikatan Kamfanin Shinkafa a Kano , Babban sakataren

Labaran Express

Jahohin da cutar covid 19 ke karuwa zasu koma kulle, 6 ga watan Yuli

, A yayin da gwamnatin tarayyar najeriya ke kokarin sassauta dokar kulle dan saukakawa alumma bunkasa tattalin arzikin su daya girgiza sakamakon cutar covid 19,

Labaran Express

Bayanin masana Kan Tallafin Tada Komadar Tattalin Arzikin Najeriya

A daidai lokacin da Bankin Duniya ya fitar da rahoton da ke cewa tattalin arzikin Najeriya zai iya durkushewar da bai taba yi ba cikin

Labaran Express

Hutun zaman gida ya kara yawan masu taamali da kwayoyi a kano,

Hukumar da ke hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta Najeriya NDLEA, ta ce an sami karin masu tu’ammali da miyagun kwayoyin tun bayan bullar