Contact Information

Theodore Lowe, Ap #867-859
Sit Rd, Azusa New York

We Are Available 24/ 7. Call Now.
Wasanni

Gasar cin kofin Dan Isan Katsina ta sauya fasali bayan Minista Hadi Sirika Ya Karamata Karfi,

Gasar cin kofin Dan Isan Katsina ta sauya fasalin kwallo kafa a karamar hukumar Kankiya, Wasan kwallon kafa na kan gaba wajen daukar hankalin matasa

Labarai

Zanga zanga ta sake barkewa a Katsina

Matasa a wasu kauyukan karamar hukumar Dutsin-ma da ke jihar Katsina a arewacin Najeriya sun gudanar da zanga-zanga don nuna fushinsu kan tabarbarewar tsaro a

Labaran Express

Yara shida ne suka rasu a fashewar bam a katsina,

A ranar Asabar 18 ga watan Yuli, wani abu mai kama da nakiya ya tashi har wasu yara su 6 suka mutu a garin Malumfashi