Contact Information

Theodore Lowe, Ap #867-859
Sit Rd, Azusa New York

We Are Available 24/ 7. Call Now.
Labarai

Matashin da aka yankewa hukunci kisa kan batanci ga Annabi ya daukaka kara,

Yahaya Aminu Sharif, matashin nan dan shekaru 22 da kotun shari’ar Musulunci ta jihar Kano ta yankewa hukumcin kisa ya daukaka kara ‘yan kwanaki kafin

Labarai

Abba Kabir Yusuf, ya gurfanar gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje a gaban kuliya.

Abba Kabir Yusuf ya shigar da kara gaban kotu yana mai kalubalantar matakin da Gwamna Ganduje ya dauka na mallaka wa wasu fitattun ‘yan kasuwa,

Labarai

Jihar Kano zata samar da kwalejin Yaki da cin Hanci,

Gwamnatin jihar Kano da ke arewacin Najeriya za ta kafa kwalejin horaswa da koyar da dabarun yaki da cin hanci da rashawa karkashin hukumar korafin

Labarai

Wakilin Wudil da Garko a Majalisar Wakilai ya karyata batun – Kiyamo

Wakilin kananan hukumomin Wudil da Garko a majalisar wakilai ta kasa Injiniya Muhammad Ali Wudil ya karyata batun da karamin ministan kwadago Kiyamo yayi na

Labarai

Kano An Sallami Maaikatan Tattara Kudin Shiga 308,

Hukumar tattara kudin shiga ta Jihar Kano KIRS ta sallami maaikatan wucin gadi 308 saboda faduwar kudaden shiga na hukumar ke tarawa saboda cutar covid