Contact Information

Theodore Lowe, Ap #867-859
Sit Rd, Azusa New York

We Are Available 24/ 7. Call Now.
Labarai

Jihar Kaduna ta sake bude makaranta data rufe saboda karya ka’idojin COVID-19 sama da shekara guda,

A ranar Alhamis ne gwamnatin jihar Kaduna ta dage dakatarwar da ta sanya wa makarantun duniya na Future Leaders International Schools, Unguwan Rimi, jihar Kaduna, 

Labarai

An Raba Hanya Tsakanin Buhari da El Rufai kan Batun Bude Makarantu,

Gwamnatin Jihar Kaduna tace KADPOLY da Open University kadai ne za a bude Za a cigaba da rufe duka sauran makarantu har da A.B,U Zaria

Labarai

An fara kamen Mabarata a Kaduna.

Rashin jituwa ta kaure tsakanin gwamnatin jihar Kaduna da kungiyoyin masu bukata ta musamman saboda fara kamen mabarata. Cikin mutanen da aka kama sun hadar

Labarai

An Umarci Maaikatan Jihar Kaduna Su Koma Aiki,

Gwamnatin jihar Kaduna ta sanar da ranar komawa aiki ga ma’aikata a fadin jihar baki daya. Cikin wata sanarwa da gwamnatin ta wallafa a shafinta