Contact Information

Theodore Lowe, Ap #867-859
Sit Rd, Azusa New York

We Are Available 24/ 7. Call Now.
Labarai

China da Indiya na yiwa juna kallon Hadarin Kaji

China ta buƙaci Indiya ta gaggauta janye dakarunta daga wani yankin da take iƙirarin nata ne a lardin Himalayan da ke kan iyakokin ƙasashen biyu.

Labarai

Hadarin jirgin sama ya rutsa da mutane 191 a Indiya

Wani jirgin sama a Indiya ya yi hatsari ɗauke da mutum 191 a wani filin jirgi da ke jihar Kerala a kudancin ƙasar. Jirgin mai

Nishadi

Amitah Bachan Ya Warke Daga Cutar Covid 19

Fitaccen Jarumi fina finan kasar indiya Amitah Bachan ya fita daga asibitin da yake kwance da kulawa dashi bayan ya kamu da cutar corona, An

Labarai

An sallami Aishwarya daga asibiti,

An sallami Aishwarya Rai Bachchan da ‘yarta Aaradhya daga asibiti bayan an yi musu gwajin korona an tabbatar sun warke. Jarumar fina-finan na Indiya, kuma

Labaran Express

Amitah Bachchan ya kamu da cutar covid 19,

A wani saƙo da ya wallafa a shafinsa na Twitter, Amitah Bachchan ya bayyana cewa tuni aka daukeshi shi zuwa asibiti kuma tuni ‘yan uwansa