Contact Information

Theodore Lowe, Ap #867-859
Sit Rd, Azusa New York

We Are Available 24/ 7. Call Now.
Labarai

Zaa Koma Gidan Jiya Alkaluman Cutar Corona na Karuwa a Najeriya

Alkaluman baya bayan nan akan mutanen da annobar cutar korona ke kamawa a Nigeria suna saka damuwa a zukatan jama’a tare da fargabar cewa za’a

Labaran kasa

Masu Cutar Corona 170 Suka Karu Ranar Jumaa a Najeriya.

Hukumar daƙile cutuka masu yaɗuwa a Najeriya NCDC ta ce adadin mutanen da annobar korona ta harba a ƙasar sun kai 62,691 bayan da aka

Labarai

Corona a Najeriya Har Yanzu Da Sauran Rina A Kaba

Yayin da jama’a da dama ke ganin cutar korona ta kau a Najeriya da sauran kasashen Afirka, masana a fannin lafiya na gargadi a kan

Labaran kasa

Alkaluman wadanda suka kamu da cutar corona a Najeriya ya karu da 453

An bayyana samun masu cutar korona 453 a Najeriya ranar Asabar, abin da ya sa adadin mutanen da annobar ta shafa zuwa yanzu ya kai

Labarai

Sama da mutane dubu hamsin sun kamu da corona a kwana daya a Amurka,

Sabbin alƙaluman masu kamuwa da cutar korona a Amurka ya yi matuƙar tashin gwauron zabbi inda ya zarta mutum dubu hamsin a cikin kwana guda.