Contact Information

Theodore Lowe, Ap #867-859
Sit Rd, Azusa New York

We Are Available 24/ 7. Call Now.
Labarai

‘Yan bindiga sun kone wasu yankin Birnin Gwari, tare da awon gaba da wasu mazauna garin

Wasu ‘yan bindiga dauke da makamai sun yi awon gaba da wasu al’ummomi a karamar hukumar Birnin-Gwari ta Jihar Kaduna, yanzu haka ‘yan gudun hijira

Labarai

Yan Bindiga sun sake Kai Hari.Kan Jerin Gwanon Motoci kan Hanyar Kaduna – Birnin Gwari

A karo na biyu cikin sa’o’i 24, ‘yan bindiga sun kai hari kan ayarin motocin da ke jigilar matafiya a hanyar Kaduna zuwa Birnin Gwari

Labarai

Mutanen Garin Birnin Gwari na ranta a na kare daga gidajen su

Mazauna yankin Randagi da ke karamar Hukumar Birnin Gwari a Jihar Kaduna suna tserewa daga gidajensu kwanaki kadan bayan da ‘yan bindiga suka far wa