Contact Information

Theodore Lowe, Ap #867-859
Sit Rd, Azusa New York

We Are Available 24/ 7. Call Now.
Labarai

Mutum miliyan 1.4 sun samu ayyukan yi a Amurka a watan Agusta

Kamfanoni sun samar da ayyukan yi da yawansu ya kai miliyan ɗaya da dubu ɗari huɗu a watan da ya gabata a Amurka. Hakan ya

Labarai

Zaa saki rundunar sauraye a kasar Amurka,

Aedes aegypti mosquitoesASALIN HOTON,GETTY IMAGES Hukumomi a jihar Florida ta Amurka sun amince da sakin wani cincirindon sauro miliyan 750 da aka jirkita ƙwayoyin halittarsu.

Labarai

Donald Trump ya yabawa Jamian Tsaron Fadarsa

  Shugaban Amurka Donald Trump ya yabawa jami’an tsaron da ke gadin fadarsa ta White House saboda bindige wani mahari da ya bude wuta a

Labarai

Masu cutar Corona sun zarta miliyan biyar a Amurka

Adadin wadanda suka kamu da cutar coronavirus a Amurka ya zarta miliyan 5 a jiya Lahadi, adadi mafi yawa a kasashen duniya. A jiya Lahadi

Labarai

Amurka zata fitar da Manhajar China daga yanar Gizon ta

Gwamnatin Shugaba Trump ta fada a yau Laraba cewa, tana nan tana kokarin fitar da manhajar yanar gizo ta China da ba’a amince da ita

Labarai

Sama da mutane dubu hamsin sun kamu da corona a kwana daya a Amurka,

Sabbin alƙaluman masu kamuwa da cutar korona a Amurka ya yi matuƙar tashin gwauron zabbi inda ya zarta mutum dubu hamsin a cikin kwana guda.