Contact Information

Theodore Lowe, Ap #867-859
Sit Rd, Azusa New York

We Are Available 24/ 7. Call Now.
Politics

Bauchi Emirate sacks traditional title holder – Wazirin Bauchi

The Bauchi Emirate Council has dismissed elder statesman Alhaji (Dr) Muhammadu Bello Kirfi as Council Member and traditional tittle of Wazirin Bauchi for disloyalty and

Labarai

Kotu- wani matashi Hukuncin kwashe kwata

Wata kotun shari’ar muslunci dake Zamanta a rijiyar lemo karkashin Mai shari’a Abdu Abdullahi wayya, ta yakewa wani matashi Mai suna Munzali Lawan, mazaunin unguwar

Wasanni

Lemmy.Adede Ya Zama Gwarzo Mai Horarwa A Gasar Ahlan ta Rijiyar Zaki

Matashin mai horar da wasan kwallon kafa da ya ja kungiyar Ramcy dake gidan sarki a birnin kano Bashir Isyaku Yakasai wanda akafi sani da

Labaran Express

Mun kafa kungiyar da zatai mana aikin da zamuci zabe-Murtala Sule Garo

Tsohon kwamishinan kananan hukumomin kuma Dan takarar mataimakin Gwamnan Kano a Jam’iyyar APC Hon. Murtala Sule Garo ya kaddamar da Shugabanin kungiyar Gawuna Garo promotion

Labaran Express

Rushewar gini-Wani Dalibin sakandire ya rasa ransa a kano sakamakon ginin makarantarsu daya fado masa

Wani dalibi Mai Suna mustapha salisu ya rasa ransa a safiyar wanan Rana biya bayan ginin wasu ajujuwa da ba’a kammalaba da suka rifto akansa

Labaran Express

Za’a fara kama duk mashin din da baida rijista a Najeriya-Road Safety

Hukumar Kiyaye Haɗurra ta Ƙasa, FRSC, ta umarci kwamandojin sassan 37 na faɗin ƙasar nan da su kama duk wani babur mai kafa biyu da

Labaran Express

Yayin da ya rage sa’oi a rufe rijistar zabe alumma sun cika ofisoshin hukumar

Yayin da ya rage sa’oi kadan hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta rufe rijistar zabe, yanzu haka dubban alumma sunyi dafifi a

Labaran Express

Abi a hankali akan tsige buhari- Kwankwaso

Ɗan takarar shugaban ƙasa a inuwar jam’iyyar NNPP a Najeriya, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso, ya ja hankalin wasu daga cikin ‘yan majalisa kan su bi

Labarai

Tsige Buhari: Kwankwaso ya aikewa ‘yan majalisar PDP gargadi mai tsanani

Dan takarar shugaban kasa na NNPC a 2023 ya ba da wannan gargadi a ranar Juma’a, 29 ga watan Yuli a Ilorin, babban birnin jihar

Labaran Express

Sabuwar Shekara: Dala miliyan 6.5 aka kashe wajan dinka rigar da aka sauyawa Ka’aba.

An sauyawa dakin Kaaba sabuwar riga wato Kiswah, da aka kashe dala miliyan 6.5 wajen ɗinkata a safiyar wannan Asabar din. An soma aikin sauya