Contact Information

Theodore Lowe, Ap #867-859
Sit Rd, Azusa New York

We Are Available 24/ 7. Call Now.
Wasanni express

Gasar Cin Kofin Abba Muktar na Kara Armashi a Jihar Kano

Bayan shafe makwanni biyu ana fafatawa tsakanin kungiyoyin kwallon kafa a jihar kano a gasar cin kofin Hon Abba Muktar a.k.a Fifa Agent karon farko,

Wasanni express

Muna Alfahari da Tunanin Masu Kungiyoyin Mahaha Sports Complex – Sharu Ahlan

Wani kasaitaccen taron Barka da Shan Ruwa da Hadin Kan Kungiyoyin Kwallon Kafa na Jihar Kano irinsa na farko a tarihin masu kungiyoyin kwallon kafa

Wasanni express

Burina Bunkasa Cigaban Matasa a Wasanni a Arewacin Najeriya – Khamis Mailantarki

Tsohon Dan Majalisa mai daya wakilci Kwame/Funakai jihar Gombe dake arewacin najeriya a majalisar wakilai Hon Khamis Ahmed Mailantarki yace bashi da wani buri bayan

Wasanni express

Gasar Cin Kofin Prof Hafsat Ganduje Haske ce ga Matasan yan Wasa – Inji Sani Kawo

Wani matashi daya kware wajen zakulo matasan yan wasan kwallon kafa dan basu damar baje kolin basirar su a matakai daban daban Sani Kawo yace

Wasanni express

Kano Pillars Ta Kulla Yarjejeniya da Kamfanin Amasco

Bayan daukar lokaci ana tattaunawa tsakanin kungiyar kano pillars da kamfanin Amasco Nigeria Ltd a yammacin alhamis din nan aka kawo karshen tattaunawar abin daya

Wasanni Wasanni express

Wasan Kwallon Kafa na Samun Bunkasa da Cigaba a Najeriya – Inji Ahmed Fresh

Shugaban kwamitin bunkasa wasan kwallon kafa na hukumar wasan kwallon kafar najeriya Comrade Ahmed Yusif Fresh yace daga lokacin da ya jagoranci kwamitin bunkasa wasan

Wasanni express

Katsina United ta dauki Dan wasan Kano Pillars Mustapha

Duk da irin tsamin dangantaka da adawa da wasu masu nazarin harkokin wasan kwallon kafa ke kallo tsakanin kungiyar kwallon kafa ta kano pillars dake

Wasanni express

Man City Tace Zata Sake Kwada Sa’arta Kan Daukar Messi

Manchester City tana iya daukar dan wasan Barcelona dan kasar Argentina Lionel Messi, mai shekara 33, a bazara mai zuwa idan damar yin hakan ta

carona-8
Wasanni express

Juriya ce ta kaini ga matsayin dana tsinci kaina – Abbas Abubakar

Dan Najeriya kuma dan asalin jihar kano dake jagorantar yan kasar Bahrain a wasan guje guje da tsalle tsalle a matakai daban daban a dunuya

Wasanni express

Masarautu Nada Rawar Takawa Wajen Bunkasar Wasannin Matasa

, Wasanni na taka mahimmiyar rawa wajen hada kai, samar da zaman lafiya, da bunkasar tattalin arziki a kasashen da suka ci gaba, ko a