Contact Information

Theodore Lowe, Ap #867-859
Sit Rd, Azusa New York

We Are Available 24/ 7. Call Now.
Ido ba mudu ba Labarai

“Zamu tabbatar da Dole anyiwa Hanifa Adalci” Ganduje Yayi Alkawari

Gwamna Abdullahi Ganduje na jihar Kano ya sha alwashin cewa dole ne Hanifa Abubakar, dalibar ‘yar shekara biyar da mamallakin makarantarta ya kashe ta samu

Ido ba mudu ba

Mun Nada Mataimaka Na Musamman Bisa Chanchantar su – Khalid Ishaq

Shugaban karamar hukumar Gwale Khalid Ishaq Diso yace laakari da gudum mawar da wasu daga cikin matasa ke bawa karamar hukumar da shi kansa ya

Ido ba mudu ba

Mataimakin Shugaban Kasa Yemi Osinbajo, yace kowane Ma’aikacin Gwamnatin Tarayya, ya cancanta ya Mallaki Gida

Mataimakin Shugaban Kasa Yemi Osinbajo, yace kowane Ma’aikacin Gwamnatin Tarayya, ya cancanta ya Mallaki Gida, a saboda Haka akwai bukatar yin gyare-gyare a aikin Gwamnati

Ido ba mudu ba

Kotu ta yanke wa wani dattijo hukuncin zaman gidan kaso har sai bayan rai a Jigawa

A ranar Litini din da ya gabata ne kotu dake karamar hukumar Birnin Kudu a jihar Jigawa ta yanke wa wani dattijo mai shekaru 65,

Ido ba mudu ba

GARGADI: Ka fitar da kanka tsakanin sojoji da ‘yan ta’adda (Gumi)

Rundunar Sojojin Nigeria na gargadi ga sheikh Ahmad Mahmud Gumi da yafitar da kanshi tsakanin sojoji da yan ta’adda a nigeria. Muna girmama addini da

Ido ba mudu ba

“Da Ikon Allah Gwamna Tambuwal Ba Zai Zamo Shugaban Kasa a 2023 Ba”~ inji Sheakh Musa Sokoto

Fitaccen malamin addinin musulunci a jihar Sokoto dake Arewacin Najeriya Sheakh Musa Ayuba Lukuwa ya bayyana cewar, da ikon Allah gwamna Aminu Tambuwal ba zai

Ido ba mudu ba

PDP Ta Yi Allah-Wadai Da Murƙushewar Da Jami’an Tsaro Ke Yi Wa Masu Zanga-Zanga

A wani Labarin kuma, Babbar jam’iyyar hamayya ta Kasa wato PDP ta yi Allah-wadai da abin da ta kira murƙushewar da jami’an tsaro ke yi

Ido ba mudu ba

Labari na gaskiya, Ba a raba kudaden tallafin korona a jihohi ‘bil-hakki-da-gaskiya ba’ – Kungiyar BudgiT

Wata Kungiyar bin Diddigin Yadda Ake Gudanar da Ayyukan Gwamnatoci Bisa Gaskiya da Adalci, mai suna BudgiT, ta bayyana damuwa dangabe yadda aka raba kudaden

Ido ba mudu ba Labarai

Iyaye ku farka Shin ko kun san wace Karuwar Gida

Wannan wani babban al’amari ne da ya tunkaro gidajenmu wanda yakamata iyaye su tashi tsaye wajen tarbiya da addu’a ga ‘ya:yansu Allah Ya saita musu

Ido ba mudu ba

Yan Arewa sun cika son kansu da Yawa, Inji Dattawan Inyamurai

Daya daga cikin dattawan Inyamurai, Cif Mbazulike Amechi ya bayyana cewa, mutanen Arewa sun cika son kansu da yawa. Yana martani ne akan matsayar kungiyoyin