Contact Information

Theodore Lowe, Ap #867-859
Sit Rd, Azusa New York

We Are Available 24/ 7. Call Now.
Hira ta musanman

Jihar Kano Nada Arzikin Da Bata Kallonsa Na Harkokin Wasanni

Tsohon dan majalisar tarayya daya wakilci Kwame/Funakai a jihar Gombe kuma shugaban kungiyar rainon yan wasan kwallon kafa ta Mailantarki Sports Academy Khamis Ahmed Mailantarki

Hira ta musanman

Siyasa ta babu Daba, babu Jagaliyanci – Inwa Waya

Daya daga cikin masu neman jamiyyar APC mai mulkin kasa da jihar kano ta sahale masa takarar gwamnan jihar Malam Muhammad Inuwa Waya yace babu

Hira ta musanman

Karamar Hukumar Gwale Na Alfahari da Aminu Black – Kashe Kwabo

Shugaban jamiyyar APC na karamar hukumar Gwale Umar Yusif Kashe kwabo.yace laakari da yadda daya daga cikin yan gwagwarmayar kare mahibbar gwambatin jihar kano ke

Hira ta musanman

Babu inda addini ya hana wasannin – inji Malam Ibrahim Khalil

Fitaccen Malamin addinin musulunci kuma shugaban majalisar malaman jihar kano a arewacin najeriya ma’am Ibrahim Khalil yace da gwamnatotci da mahukunta sun fahimci mahimmancin wasanni

Hira ta musanman

A shirye muke mu kare gwamnatin Ganduje daga hari yan’ adawa -S.A Aminu Black

Yayin da taka ledar siyasa ke cigaba da murzuwa a fagen siyasar Jihar kano mataimaki ga gwamnan kano kan yada labarai Aminu Black Gwale yace

Hira ta musanman

Ko Ayi Barau Ko Ayi Baran Baran Tiger Politics Babu Gudu Baja da Baya – Abbas Dan Small,

A yayin da jamiyyar APC mai mulki a matakin kasa da jihar kano ke murna kammala zaben shugabanni a matakai daban daban da nufi kyautata

Hira ta musanman

Dalilan Da Yasa Aka Bayar Da Belin Mawakin Nan Wanda Ya Yi Kalaman Batanci Ga Allah A Jihar Kano

Hukumar tsaron farin kaya DSS ta bayar da belin mawakin nan Ahmad Abdul da ake zargin ya yi kalaman batanci ga Allah a Jihar Kano.

Hira ta musanman

Bani da abin daya wuce kwakwalwata – inji matashi Umar

Wani matashi Umar Ibrahim Tamburawa dake Yankin karamar hukumar dawkin kudu yace bashi da abin alfahari daya wuce kwakwalwa da Allah ya bashi, A wata

Hira ta musanman

Dole sai andinga Daure Lauyoyi indai ana so a kawar da cin hanci: In Ji Femi Falana

Babban Lauyan nan dake kare hakkin jama’a Mista Femi Falana ya ce babu makawa indai har ana so a kawar da cin hanci a kasarnan,

Hira ta musanman

Wasu Abubuwa Da Suke Yaye Bala’I, Damuwa Da Duk Wani Tsanani Da Mutum Ya Tsinci Kansa A Ciki

  Daga Sheikh Dr. Sani Umar Rijiyar Lemu 1. Kyautata imani da Allah da nisantar abin da yake tauye imani: Allah ya yi alkawarin taimakon