Contact Information

Theodore Lowe, Ap #867-859
Sit Rd, Azusa New York

We Are Available 24/ 7. Call Now.
SHARI'A

Za’a Rufe Asusun Kananan Hukumomin Jihar Katsina – Kotu

Babbar kotun tarayya ta bayar da umarnin rufe asusun kananan hukumomin jihar Katsina har zuwa ranar 21 ga Maris, 2022. Rufe asusun ya biyo bayan

SHARI'A

Tsarin Sharia na fuskantar Tasgaro a Tunisia

Shugaban Tunisiya ya rusa babbar hukumar shari’a Matakin Kais Saied ya kawo karshen sukar da ya yi wa alkalan Tunusiya na tsawon watanni da dama

SHARI'A

Babbar Kotun tarayya ta bada umurnin kamo tsohuwar Ministan kasar nan

Babbar kotun tarayya dake da mazauni a Abuja, ta bada umarnin kamo tsohuwar ministan Man Fetur, Diezani Alison Madueke. Alkalin kotun, mai Shari’a Bolaji Olajuwon,

SHARI'A

Akalla akwai Ƙararraki Dubu 128 Da Aka Shigar A Babbar Kotun Tarayya Waɗanda Har Yanzu Ba A Kai Ga Yanke Hakunci Ba

Babban Alkalin kotun kasar nan John Tsoho, ya ce kawo yanzu akwai akalla kararraki dubu 128 da aka shigar a babbar kotun tarayya dake Abuja