Contact Information

Theodore Lowe, Ap #867-859
Sit Rd, Azusa New York

We Are Available 24/ 7. Call Now.
Nishadi

BURINA NA CIGABA DA BAWA MATASAN JARUMAI DAMA A CIKIN FINA FINAI NA – TY SHAABAN

Fitaccen jarumai kuma mai shirya fina finai a masana’antar Kannywood TY-Shaban yace yana fatan Shirin film din Andalu da Lulu wanda ya jagoranci shiryawa, ya

Nishadi

Kimanin ma’aikata 400 ne ke aikin shirya film din LULU DA ANDALU. “

Masana’antar shirya fina finan Hausa Kannywood ta zarce tunanin masu tani, musamman wanda yasan yadda masana’antar ta faro sama da shekaru talatin baya zuwa yanzu.

Nishadi

A shirye muke muhada kai da masu son cigaban matasa a masana’antar mu – TY Shaban

Masanantar shirya fina finan Hausa ta Kannywood tace a shirye take ta hada kai da duk wanda ya shirya taimaka mata ta hanyar bun kasa

Nishadi

Mashahuran Mawaka 2 sun Rasu a satin nan

Kowa ba tare da la’akari da matsayinsa a rayuwarsa ya shafe shekaran da aka fara shi da COVID-19 ba. Koyaya, mashahuran mawaƙa sun yi tasiri

Nishadi

Dalilin Da Ya Sa Har Yanzu Salman Khan Bai Yi Aure Ba

Cikakken sunansa Abdul Rashid Salim, sunan mahaifiyarsa Salma(shi yasa ake kiransa da Salman Khan). An haife shi a ranar 27 ga Disamba 1965. A tarihin

Nishadi

Gidan Don Jazzy yasa mutane da cece kuce

Babban mawaki don Jazzy ya bar kafafen sada zumunta cike da mamaki a kan sabon gidansa Babu shakka babban mawaki Don Jazzy ya shiga farin

Nishadi

Wasikar da wata budurwa ta rubutawa Don Jazzy ta ranar masoya ta jawo cece kuce

Ranar masoya ranace da masoya a ko ina ke kokarin bayyanawa junansu irin soyayyar da sukewa juna a wannan karon Wata matashiyar budurwa ce a

Nishadi

Rahama Sadau Tayi Nadama.

Fitacciyyar yar wasan fina finan kanny wood da Nolly wood rahama sadau ta fashe da kuka tare da yin nadama kan martani da furuci da

Nishadi

Bana jin dadin fitowa a fim – Mudassir Kassim

Wani fitaccen mawaki da yayi shura tun farkon fara wakokin fina finan hausa a jihar kano dake arewacin Najeriya Mudansir Kassinm yace sauda dama masu

Nishadi

Fitaccen Mawakin Hausa Hassan Wayam Ya Rasu.

Daya daga cikin fitattun mawakar hausa a arewacin najeriya Alhaji Hassan Wayam Ya rasu, Wayam wanda yayi fice a kidan kukuma ya shahara kwarai wajen