Contact Information

Theodore Lowe, Ap #867-859
Sit Rd, Azusa New York

We Are Available 24/ 7. Call Now.
Labarai Labaran Express

Hon Danburan Abubakar Yakai Ziyara Makaratar Ulumu a Sharada

Bayan kimanin shekaru 3 zuwa 4 da barinsa wakilcin karamar hukumar birni a majalisar wakilai ta kasa Dr Danburan Abubakar Nuhu yakai ziyara makarantar Ulumuddeen

Labaran Express

A Jihar Jigawa Wasu fusatattun Mutane Sun Kashe Wata Mai Zaman Kanta yar Shekaru 35

Wasu mutane da ba a san ko su waye ba sun kashe wata mata mai zaman kanta mai shekaru 35 mai suna Ladi Anndu a

Labaran Express

Malamai sun gargaɗi shugaba Buhari kan yajin aikin ASUU, ka’iya haifar da karin rashin tsaro

Wasu Ɗalibai a Abuja sun nuna ɓacin ransu akan yawaitar yajin aiki, inda suka ce yawan yajin aikin baya da kyau da kuma kawo tsaiko

Labaran Express

Mun Kwato Naira Miliyan 37 Da Motoci 5 bayan fashin Bankin Uromi– Edo CP

Rundunar ‘yan sandan jihar Edo a ranar Juma’a ta tabbatar da cewa an kwato wasu kudade da ake zargin ‘yan fashi sun yi awon gaba

Labaran Express Labaran kasa

Har yanzu dai ba a san inda wasu yara biyar da wata mata ta sace ba wanda ta yi kama da malamar koyar da darasin gida

  Har yanzu dai ba a san inda wasu yara biyar da wata mata ta sace ba wanda ta yi kama da malamar koyar da

Labaran Express

Burinmu.Sauya Fasalin Koyo da Koyarwa a Tsangayu – Gidauniyar KDC

Gidauniyar KDC Foundation dake nan Kano, tace yanzu haka ta ware makarantun tsangayu 60 daga wasu jahohin arewacin kasar nan domin fara gwada amfani da

Labaran Express

Taron Kwamitin Shura na Karamar Hukumar Gwale Zaija Layi da Masu Boye Kansu – Hon Kabiru Bello

Daya daga cikin Shugabannin Shura dake biyayya ga darikar tsohon gwamna kuma sanatan kano ta tsakiya Malam Ibrahim Sjekarau Honourable Kabiru Bello ya bara kan

Labaran Express

Archibishop Dosmon Tutu ya Mutu

Archbishop Desmond Tutu, wanda ya lashe kyautar Nobel ta zaman lafiya a Afirka ta Kudu, wanda ya yi gwagwarmaya da ‘yan tsiraru farar fata, ya

Labaran Express

Burina Bunkasa Cigaban Ilimin Yayan Jihar Kano a Duk Inda Suke – Inuwa Waya,

  Tsohon darakta a kamfanin samar da man fetur na kasa NNPC Mslam Inuwa Ibrahim Waya yace bashi da wani buri da ya wuce ganin

Labaran Express

Gwamnatn Najeriya ta yi watsi da yiwuwar hana Matafiya zuwa Najeriya

A ranar Lahadin da ta gabata ne gwamnatin tarayya ta yi watsi da yiwuwar hana matafiya zuwa Najeriya duk da dokar hana fita da kasashen