Contact Information

Theodore Lowe, Ap #867-859
Sit Rd, Azusa New York

We Are Available 24/ 7. Call Now.
Labaran Express

Gwamnatin kano ta ayyana ranar Litinin a matsayin ranar hutun sabuwar shekarar musulinci.

Gwamnatin kano ta ayyana ranar Litinin a matsayin ranar hutun sabuwar shekarar musulinci. Gwamnan Dr Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana hakan ta cikin wata sanarwa

Labaran Express

Bangaren adawa a majalisar dattijai sun mika kudirin tsige buhari saboda rashin tsaro

Rahotanni sun ce shugaban Majalisar Dattawa Ahmed Lawal yaki amincewa da bukatar tattauna tsige shugaban kasar, sai dai mahawara akan yadda matsalar tayi kamari da

Labaran Express

Zuwan kwamishinan shari’a yasa muna tunanin baza’ai mana adalci ba- Lauyan Abduljabbar

Lauyan malam abduljabar kabara barista dalhatu shehu Usman yayi zargin cewa babbar kotun tarayya dake Nan Kano bazata yimasa adalci kan shariar da ya shigar

Labaran Express

Tsaro: Gwamnatin Jahar Neja na shirin haramta karuwanci.

Gwamnatin jihar Naija shirin  haramta sana’ar karuwanci a Minna, a wani mataki na magance matsalar tsaro a jihar. Babbar Sakatariya a ma’aikatar harkokin mata da

Labaran Express

Rundunar Dogarawan fadar shugaban kasa: Zamu baza jami’anmu Birni da dazuka domin lalubo yan’ta’addan da suka kai mana Hari.

Rundunar dogarawan fadar shugaban kasar ta ce ta baza jami’anta a kewaye da dazukan Bwari domin fatatakar ƴan bindigar da suka yi wa jami’anta kwantan-ɓauna

Labaran Express

Atiku yayi magantu kan Rikicin da PDP ke fama da shi akan rashin jituwa da Wike da Gwamnonin PDP 6

Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP a zaben 2023, Atiku Abubakar ya bayyana cewa babu wani rikici a jam’iyyar sa. Duk da rahotannin da

Labaran Express

Abubuwa 10 da ya kamata ku sani daga jaridun Najeriya

1. An kama tsohon mataimakin shugaban majalisar dattawa, Ike Ekweremadu, da matarsa, Beatrice Nwanneka Ekweremadu, tare da tsare su a kasar Burtaniya bisa zargin satar

Labaran Express

Ma’aikatar Yada Labarai ta Jihar Kano Ta Lashe Gasar Cin Kofin SWAN

Ma’aikatar Watsa Labarai ta jihar Kano ta zama zakaran gwajin dafi na kungiyar Marubuta Wasanni ta Najeriya, (SWAN), gasar kwallon kafa ta 2021 da aka

Labaran Express

LABARI: Tinubu Ya Ci Tikitin Takarar Shugaban Kasa A APC

Asiwaju Bola Tinubu ya lashe tikitin takarar shugaban kasa na jam’iyyar All Progressives Congress (APC) na zaben 2023. Ya samu kuri’u 1,271 don samun tikitin.

Labaran Express

Dr Danburan Abubakar Ya Lashe Zaben Fidda Gwani a PDP na Sanatan Kano ta Tsakiya

Tsohon wakilin birnin kano a majalisar wakilai ta kasa Dr Danburan Abubakar Nuhu ya zama dan takarar sanatan kano ta tsakiya karkashin tutar jamiyyar PDP