Contact Information

Theodore Lowe, Ap #867-859
Sit Rd, Azusa New York

We Are Available 24/ 7. Call Now.
Labaran kasa

Hukumar Zabe Ta Kasa a Kano Ta Nada Yan Wasa Rabiu Ali Pele da Ibrahim Jamba Jamba Jakadu

A yayin da ake tunkarar zaben shekara ta 2023 da kokarinta na wayar da kan matasa dan samar da zaman lafiya da kaucewa rigingimu da

Labaran Express Labaran kasa

Har yanzu dai ba a san inda wasu yara biyar da wata mata ta sace ba wanda ta yi kama da malamar koyar da darasin gida

  Har yanzu dai ba a san inda wasu yara biyar da wata mata ta sace ba wanda ta yi kama da malamar koyar da

Labaran kasa

Gwamnatin Tarayya: Nan bada jimawa ba zaman lafiya zai wadata a Najeriya

Gwamnatin tarayya ta baiwa ‘yan Najeriya tabbacin dawowar zaman lafiya cikin gaggawa a duk kauyuka da al’ummomin da ta’addanci ya shafa a fadin kasar. Mataimakin

Labaran kasa

Gwamnatin Masar Tayi Tayin Taimakawa Najeriya Wajen Adana Tagulla 

Gwamnatin Masar ta yi kan tayin taimakawa Najeriya wajen adana tagulla 1,130 na kasar Benin da ake sa ran a kasar daga Jamus. Kayayyakin tarihi

Labaran kasa

Abiodun: Jihar Ogun Ce Lamba daya da tafi Yawan yan Damfarar Yanar Gizo

Gwamnan jihar Ogun, Dapo Abiodun, a ranar Juma’a ya bayyana cewa jihar ta kasance a matsayi mafi girma a cikin jihohin da ke da masu

Labarai Labaran kasa

Muna sane da irin wahalar da ‘yan kasa ke fuskanta – Inji Shugaba Muhammadu Buhari

Shugaban kasan ya sanar da haka ne a yayin da ake zantawa da shi a kafar talabijin ta Channels , yana mai cewa Jama’a su

Labarai Labaran kasa

NDLEA Ta Kuɓutar Da Ƙananan Yara 34 Da Akai Safarar Su Daga Arewa 

Hukumar yaki da cin hanci da rashawa NDLEA ta kubutar da kananan yara 34 a kan babbar hanyar Okene zuwa Lokoja a jihar Kogi. Kakakin

Labaran kasa

Shugaban kasa, Mohammadu Buhari ya rusa hukumar gudanarwar cibiyar horar da ‘yan kasa da jagoranci.

A cikin wata sanarwa daya fitar ranar Juma’a, babban sakatare dindindin na ofishin kula da ayyuka Nnamdi Mbaeri, a madadin sakataren gwamnatin tarayya, Boss Mustapha,

Labaran kasa

Gwamnatin Tarayya ta ayyana Juma’a 1 ga watan Oktoba a matsayin ranar hutu

Gwamnatin tarayya ta ayyana ranar Juma’a, 1 ga watan Oktoba a matsayin ranar hutu don murnar shekaru 61 da samun ‘yancin kai. Jaridar The Nation

Labaran kasa

Zamu Agazawa Buhari Ya Rage Fatarar dake damun Najeriya ta hanyar diban yan kasar zuwa China – Ambasadon China

Ambasadon mai wakiltan kasar China a Najeriya, Cui Jianchn, ya bayyana cewa kasar China a shirye ta ke ta agazawa Najeriya wajen rage fataran da