Contact Information

Theodore Lowe, Ap #867-859
Sit Rd, Azusa New York

We Are Available 24/ 7. Call Now.
Labaran jaha

Tafiyar mu ta Cigaban Jihar Kano ce ba Komai ba – Inji A A Zaura

Wani gagarumin taro da fitattacen Dan siyasa kuma mai taimakawa Addini da alummar jihar kano dake Neman sahalewa dan tsayawa takarar gwamna akarkashin tutar jamiyar

Labaran jaha

An Samu Karin Kudaden Shiga A Shekarar Data Gabata Fiye Da Na 2020 A Jihar Jigawa

Hukumar tara kudaden shiga ta jihar Jigawa ta ce an samu karin kudaden shiga a shekarar data gabata fiye da na shekarar 2020. Shugaban hukumar,

Labaran jaha

Malami Ya shiga hannu bayan ya Sace Dalibarsa ya yi Ma ta Fyade A Karamar Hukumar Dutse

Yansanda a jihar Jigawa sun kama wani malamin makaranta mai shekara 38 bisa zargin sace dalibarsa da yi mata fyade a yankin karamar hukumar Dutse.

Labaran jaha

Gwamnatin Tarayya Ta Tallafawa Manoma 40,000 Wanda Ambaliyar Ruwa Ta Shafa A Jihar Jigawa

  Gwamnatin tarayya ta tallafawa Manoma dubu 40,000 da kayan noma wanda ambaliyar ruwa ta shafa a Jihar Jigawa. Sakataren Zartarwa na Hukumar Bada Agajin

Labaran jaha

Majalisar Dokokin Jihar Kano Tana Tuhumar Shugaban Hukumar Tara Kudin Shiga Ta Jihar

shugaban hukumar tara kudin shiga ta Jihar Alhaji Abdulrazak Salihi domin ya bayyana a gaban ta kan wasu aikace-aikacen hukumar. Shugaban Masu Rinjaye na Majalisar

Labaran jaha

An Ceto Wani Dattijo Dan Shekara 60 Wanda Ya Makale A Rijiya A Jihar Kano

Hukumar kashe gobara ta jihar Kano ta ceto wani dattijo dan shekara 60, mai suna Adamu Manjo da ya makale a rijiya a unguwar Dandishe

Labaran jaha

Sojojin Najeriya Na Bawa Marasa Lafiya Dubu 3 Magani Kyauta A Jihar Sokoto

Ana gudanar da aikin ne a garin Sifawa, mahaifar babban hafsan hafsoshin soja, Manjo Janar Faruk Yahya a karamar hukumar Bodinga da kuma karamar hukumar

Labaran jaha

Ba Dan na Samu Tallafi Daga Muhammadu Buhari Ba Da Tuni na Ajiye Mukamina – Gwamna Badaru

Gwamnan jihar Jigawa Muhammad Badaru Abubakar yace ba dan ya samu tallafi daga shugaban kasa Muhammadu Buhari ba, da tuni ya tattara kayansa ya sauka

Labaran jaha

Har yanzu banyi wa al’ummar jihar Borno komai ba a mulki na ba – Cewar Gwamna Zulum

Gwamna jihar Borno Babagana Umara Zulum ya ce bai samu damar yi wa al’ummar jihar Borno ayukkan ci gaba ba a mulkin sa ba. Gwamnan

Labaran jaha

An ga gawar wata matashiya an yi mata yankan rago a Kano

Al’ummar unguwar Ɗan Bare da ke yankin ƙaramar hukumar Kumbotso a jihar Kano sun faɗa cikin firgici tare da tashin hankali bayan da su ka