Contact Information

Theodore Lowe, Ap #867-859
Sit Rd, Azusa New York

We Are Available 24/ 7. Call Now.
Labarai

Yadda Yan Najeriya Sukai Nasarar Yakar Cutar Shan Inna,

Shugaba Mohammadu Buhari ya taya yan Najeriya murnar samun nasarar kauda cutar shan Inna a fadin kasar bayan daukar shekaru ana yaki da cutar ba

Labarai

A Zamfara: Ana Zaman Zulumi Bayan ‘Yan Fashi Sun Kashe Mutum 21

Jihohin Zamfara da Sokoto da Katsina na daga cikin yankunan da suka fi fama da hare-haren ‘yan fashin daji Mazauna garin Ruwan Tofa cikin ƙaramar

Labarai

Saudiyya Zata Sassauta Dokar Kulle,

 2020 Saudiya ta ce zata cire dokar kulle a fadin kasar tare bude harkokin kasuwanci nan da ranar Lahadi, a wani matakin sassauta dokar duk

Labarai

Sojoji Sun Ce Sun Kashe ‘Yan Boko Haram A Borno

Hedikwatar rundunar tsaro ta sojojin Najeriya ta ce dakarun rundunar musamman ta Operation zaman Lafiya Dole sun kashe mayaƙan ƙungiyar Boko Haram da dama a

Labarai

Faransa Za Ta bude filayen wasan kwallon kafa a ga Yan Kallo 5,000

15 Za a fara barin magoya bayan wasanni a Faransa su shiga kallo daga 11 ga watan Yuli, in ji gwamnatin kasar, a kokarin da

Labarai

KANUN LABARAI

Hukumar kula da ingancin abinci da magunguna ta kasa NAFDAC , ta gargadi dilolin Magani dake Kano. Gwamnatin Kano zata samar da wata doka da