Contact Information

Theodore Lowe, Ap #867-859
Sit Rd, Azusa New York

We Are Available 24/ 7. Call Now.
Labarai

2023: Dalilin da yasa ba zan iya zama mataimakin kowa ba – Kwankwaso

Rabiu Kwankwaso, dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar New Nigeria People’s Party (NNPP), a ranar Asabar, ya ce amincewa da zama mataimakin kowane dan takarar

Labarai

Karancin man fetur na kara kunno kai a Arewa yayin da ‘yan kasuwa ke barazanar rufe ayyukan gaba daya

Babban matsalar man fetur, musamman a yankin Arewacin Najeriya da alama ta kunno kai yayin da ‘yan kasuwar man fetur, a karkashin kungiyar ‘yan kasuwa

Labarai

Majalisar Dokokin Jihar Jigawa Ta Amince Da Biliyan N20.2bn

Majalisar dokokin jihar Jigawa ta amince da karin kasafin kudi na naira biliyan 20.2 da aka yi wa kwaskwarima. Kudaden da hukumar zartaswar ta aika

Labarai

Gwamna Ganduje ya nada Ibrahim Galadima matsayin shugaban kungiyar Kano Pillars

A wani bangare na sauye sauye da nufin bunkasa cigaban harkokin wasanni tare dayin garambawul ga halinda babbar kungiyar kwallon kafa ta kano pillars ke

Labarai

Hajiya Sa’a Abar Alfaharice Tsakanin Iyalan Gidan Nufawa – Sheik Bin Usman

Shahararren Malamin Addinin Musulunci a Najeriya da Yammacin Africa Sheik Muhammad Bin Usman ya bayyana Daya daga cikin Zuri’ar Iyalan Gidan Nufawa dake Unguwar Warure

Labarai

Sha’aban ya nemi kotu ta soke zaben Nasiru Gawuna a matsayin dan takara

Shugaban kwamitin majalisar wakilai kan tsaro da leken asiri na kasa Hon. Sha’aban Ibrahim Sharada ya nemi a soke mataimakin gwamnan Kano Nasiru Yusuf Gawuna

Labarai

Muna cikin damuwa na ficewar yan jamiyyarmu – Abdullahi Adamu

Shugaban jam’iyyar All Progressives Congress (APC) na kasa, Sanata Abdullahi Adamu, ya bayyana cewa jam’iyyar ta damu matuka dangane da ficewar jam’iyya mai mulki. Adamu

Labarai

LP na barazana ga manyan ya takara a zaben 2023

Jamiyyar LP da dan takararta Peter Obi na barazana ga yan takarar shugabancin kasa na APC da PDP Jigon na APC wanda ya bayyana hakan

Labarai

Yan Bindiga sun sake garkuwa da mutane a Kogi

Wasu ‘yan bindiga da ake zargin masu garkuwa da mutane ne sun yi garkuwa da mutane bakwai da suka hada da likita da lauya a

Labarai

Najeriya: PIN ta bukaci ‘yan jaridu marubuta labarin wasanni su inganta zaman lafiya ta hanyar wasanni

Peace Initiative Network, PIN ta bukaci marubutan wasanni da su ba da fifiko wajen amfani da wasanni a matsayin kayan aikin inganta zaman lafiya a