Contact Information

Theodore Lowe, Ap #867-859
Sit Rd, Azusa New York

We Are Available 24/ 7. Call Now.
Kasuwanci

Sarkin Hadejia Ya Bukaci Gwamnatin Tarayya Da Ta Jihar Jigawa Su Cigaba Da Tallafawa Manoma

Mai martaba sarkin Hadejia Alhaji Adamu Abubakar Maje CON, ya bukaci gwamnatin tarayya da kuma ta jihar Jigawa da su cigaba da tallafawa manoma domin

Kasuwanci

Kimanin Matasa 2,577 Ne Hukumar Samar Da Ayyukanyi Ta Kasa Ta Bawa Horo Kan Sana’oi A Jihar Jigawa

Kimanin Matasa Dubu 2,577 ne Hukumar Samar da Ayyukanyi ta Kasa ta bawa Horo kan Sana’oi Dogaro daban-daban a nan Jihar Jigawa domin dakile Fatara

Kasuwanci

Kwamitin Osinbajo zai gana da NLC kan batun cire tallafin da ya shafi sufuri

Ministar kudi, kasafin kudi da tsare-tsare ta kasa, Zainab Ahmed, ta ce gwamnatin tarayya ta kuduri aniyar cire tallafin da ake ba wa motoci kirar

Kasuwanci

Kamfanin NNPC zai takawa tashin farashin iskar gas birki, ya kara samar da kayayyaki

Babban Manajin Darakta na Kamfanin Man Fetur na Najeriya Mele Kyari, a ranar Litinin din da ta gabata ya bayyana cewa a halin yanzu NNPC

Kasuwanci

Kamfanin flour Mill , Kamfanin Honeywell sun sanya hannu kan yarjejeniyar hada-hadar kasuwanci ta N80bn

Kamfanin Honeywell ya sanya hannu kan yarjejeniyar hada-hadar kasuwanci ta N80bn Flour Mills, Kamfanin Honeywell sun sanya hannu kan yarjejeniyar hada-hadar kasuwanci ta N80bn Nuwamba

Kasuwanci

Gwamnatin Buhari Ta Yi Kira Da Yan Najeriya Su Yi Noma Har A Cikin Gidajensu Don Rage Tsananin Rayuwa

Gwamnatin Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ta yi kira da yan Najeriya cewa, da akwai bukatuwar yin noma ko da a cikin gidaje ne saboda a

Kasuwanci

Kamfanin NNPC yace ba’a karawa man fetur kudi ba

Kamfanin man fetur na Najeriya (NNPC) ya bukaci ‘yan Najeriya da kada su firgita saboda karancin man fetur yayin da Kamfanin ya tanadi sama da

Kasuwanci Labarai

Sana’oi Miliyan Daya Muka Ceto, Mun Hana Kananun Sana’oi Sama Da 150,000 Daga Rugujewa – Osinbajo

Mataimakin Shugaban kasa, Prof. Yemi Osinbajo ya bayyana cewa, ta hanyar samar da tsarin “Economic Sustainability Plan”, zuwa yanzu sun ceto sana’oi kimanin miliyan daya,

Kasuwanci

Bankin JAIZ Ya zama babban Bankin Musulunci Mafi Girma A Duniya

Bankin Jaiz Plc, babban bankin Musuluncin da ba riba a Nijeriya, a jiya ne aka ba da sanarwar cewa shi ne Babban Bankin Musulunci da

Kasuwanci

An haramta yin Sana’ar Cajin Wayoyi A Wasu Ƙananan Hukumomi 19 a katsina

Gwamnatin jihar Katsina ƙarkashin jagorancin Gwamna Aminu Bello Masari, ta kafa dokar hana sana’ar cajin wayoyi a wasu ƙananan hukumomi goma sha tara (19). Gwamnan