Contact Information

Theodore Lowe, Ap #867-859
Sit Rd, Azusa New York

We Are Available 24/ 7. Call Now.
ILIMI

An bude gasar kacici kacici ta makarantu masu zaman kansu a kano

A karon farko maaikatar dake kula da makarantu masu zaman kansu ” private and Voluntary Schools” sun fara gasar kacici kacici dan bunkasa Ilimin daliban,

ILIMI

Abubuwan da aka Gano Kan Jarrabar Da Aka Yi Wa Malaman Firamare A Jihar Borno – Gwamna Zulum

Gwamna Babagana Zulum na Jihar Borno ya bayyana abubuwan da aka gano a rahoton da aka mika masa kan jarrabar da aka yi wa malaman

ILIMI

Hukumar Jarrabawar WEAC ta Saki Sakamakon 2021

A ranar Litinin din da ta gabata ne Hukumar shirya jarabawar kammala sakandare ta Afirka ta Yamma (WAEC) ta fitar da sakamakon jarrabawar kammala sakandare

ILIMI

Malaman Jami’ar Koyon Aikin Noma Dake Zuru A Jihar Kebbi Sun Koka Da Rashin Albashi Na Tsawon Watanni 10.

Malaman Jami’ar dake garin Zuru a jihar kebbi sun koka da rashin albashi na tsawon watanni 10, Jami’ar dai garin Zuru mallakar gwamnatin tarayyar Najeriya

ILIMI

Wani matsafi ne bayan ya tuba yake bada wani labari mai mutukar tada hankali. Ga kadan daga cikin abinda yake fa’da :

“Na kasance alokacin da nake ayykan tsafe-tsafe mutane sukan zo daga kusa da nesa domin inyi musu mummunan aiki (irin wanda ake kira GOBE DA

ILIMI

Gwamna Zulum Ya Dakatar Da Dukkanin Shugabannin Kwalejin Kimiyya Ta Ramat

A dai jihar ta Borno, Gwamna Babagana Zulum ya dakatar da dukkanin shugabannin kwalejin kimiyya ta Ramat Polytechnic da ke birnin Maiduguri, na tsawon watanni

ILIMI

Kwamishinan Ma’aikatar Ilimi Na Jihar Bauchi Ya Bada Shawarar Bada Fifiko Ga Ilimin Makiyaya Dan Kawo Karshen Yan Bindiga

Kwamishinan Ma’aikatar Ilimi na Jihar Bauchi Dr Aliyu Tilde ya bada shawarar bada fifiko ga Ilimin Makiyaya a matsayin hanyar kawo karshen hare-haren yan bindiga

ILIMI

Yan kungiyar IPOB Sun Tarwatsa Masu Jarabawar WAEC 

Wasu daga ake zargin suna cikin membobin kungiyar masu rajin kafa kasar Biafra (IPOB) a ranar Litinin sun hargitsa hukumar jarabawar WAEC a makarantar Sakandaren

ILIMI

Gwamna Bala Muhammad Ya Bada Umarnin Gina Makarantar Dajin Cikin Makonni Biyu

Gwamnan jihar Bauchi Sanata Bala Abdulkadir Muhammad ya umurci Sakataren gwamnatin jiha Alhaji Ibrahim Kashim da ya tabbatar da gina dakunan karatu a Garin Dajin

ILIMI

Jihohin Bauchi da Borno da Kano ne suka fi kowa satar jarabawar NECO

Hukumar shirya jarabawar kammala makarantun Sakandire ta kasa NECO ta fitar da alkaluman kididdiga akan jihohin da suka fi kowanne yawan masu satar jarabawar NECO