Contact Information

Theodore Lowe, Ap #867-859
Sit Rd, Azusa New York

We Are Available 24/ 7. Call Now.
Gari ya waye

Yakamata tun yanzu Iyaye su fara ganar da yaransu zaben mutanen kwarai – KB Mikel

A lokacin da ake sake kusanto zaben kasa gabadaya na shekarar 2023, yana da kyau talakawa su kwaci yanchin su daga hannun baragurbin dake mulkar

Gari ya waye

Mene Banbancin da ke tsakanin bidiyon Farouk Lawan da na Ganduje

Babban daraktan Cibiyar wayar da kan al’umma kan shugabanci na gari da tabbatar da adalci (CAJA), Comrade Kabiru Sa’idu Dakata ya yi wata wallafar wani

Gari ya waye

Wani Mutum dan Najeriya ya sayi tankar yaki, ya ce shi kadai Zai shiga Sambisa ya gama da Boko Haram

Wani dan Najeriya mazaunin kasar waje ya bayyana alwashinsa na gamawa da kungiyar Boko Haram a dajin Sambisa bayan da ya ware zunzurutun kusinsa ya

Gari ya waye

Kasa daya ce ta fi Najeriya yawan marasa aikin yi a duniya

Wani rahoto mai tayar da hankali da Hukumar Kididdigar Alkaluma ta Kasa (NBS) ta fitar, ya nuna cewa kashi 33.3% bisa 100% na majiya karfi

Gari ya waye

Aubameyang zai Iya karbar shawarar Barin Arsenal

Shugaban hukumar kwallon kasar Gabon, ya bukaci dan kwallon Arsenal, Pierre-Emerick Aubameyang “ya koma wata kungiya da ke da tsarin samun nasarori”. Dan wasan ya

Gari ya waye

LMC Zata yanke hukunci akan wasan NPFL bayan wasan mako na 25 Saboda Corona

Hukumar dake shirya gasar Firemiyar Najeriya zata yanke hukunci kan ci gaban gasar ta bana 2019/2020 ko dakatar da ita bayan buga wasan mako 25

Gari ya waye

Wikki Tourist ta huce haushi kan lobi

Wikki Tourists ta garin Bauchi tayi fafata da Lobi Stars da ci 4-0 a wasan mako na 20 a gasar cin kofin Firimiyar Najeriya da

Tatiana Gagelman
Gari ya waye

AN KAMA WATA BOKANYA DA AKE ZARGI DA TURAWA MATAR AURE ALJANI-HISBAH

Daga Nazefi Dukawa Jami’an Hisbah na Karamar Hukumar Dawakin kudu sun kama wata mata da ake zargin Bokanya ce wadda ta turawa wata matar aure

Gari ya waye

Jihar Kano Zara Karbi Bakuncin Gasar Scramble

A ranar sha bakwai da sha takwas ga watan fabrairun nan ne za a fafata tsakanin yan wasan gasar hada kalmomi wato “scrabble” karo na