Contact Information

Theodore Lowe, Ap #867-859
Sit Rd, Azusa New York

We Are Available 24/ 7. Call Now.
Duniya tumbin giwa

Wani Ba’indiye Dan Shekara 179 Ya Koka kan dadewarsa a Duniya,

Wani lamari mai ban tausayi wanda za a iya kwatanta shi da abin tausayi ya faru a Indiya inda wani Mutum ya yi iƙirarin cewa

Duniya tumbin giwa

Alherin Naira 400 ya jawomin Gagarumar Nasara a rayuwa – Matashiya

Wata ‘yar Najeriya ta ba da shaida na yadda aikin alheri da ta yi wa wani baƙo ya kawo mata wasu albarkar da ba ta

Duniya tumbin giwa

‘Yan sanda sun damke mutumin da ya yi wa matar mahaifin sa, mai shekaru 85 fyade

Rundunar ‘yan sandan jihar Ekiti ta damke wani mutum mai suna Durodola Ogundele dake da shekaru 65 wanda ake zargi yayi wa matar mahaifinsa mai

Duniya tumbin giwa

Za’a gana tsakanin shugaban Amurka Joe Biden da takwaransa Vladimir Putin na Rasha

Joe Biden da takwaransa na Rasha Vladimir Putin za su gana a birnin Geneva na Switzerland a yau, a karon farko tun da Mista Biden

Duniya tumbin giwa

Kungiyar AU ta bi sahun ECOWAS wajen dakatar da Mali saboda juyin mulki

Kungiyar Tarayyar Afirka ta AU ta sanar da dakatar da kasar Mali daga zama mambarta cikin gaggawa sakamakon juyin mulki Sojoji karo na biyu da

Duniya tumbin giwa

Wanda Ya Fi Kowa Lalacewa A Cikinmu Aka Baiwa Shugabancinmu, Cewar Ghali Umar Na’Abba

Tsohon Kakakakin Majalisar Tarayya, Ghali Na’Abba, ya bayyana cewa babu shugabanci a Nijeriya. Ghali na kuka ne a kan yawaitar kashe-kashe da tashe-tashen hankula a

Duniya tumbin giwa Labaran kasa

Wasu Kasashen Duniya Da Kudin Nijeriya Ya Fi Nasu Daraja

Kowa ya san rashin darajar da kudin Nijeriya yake da shi wanda za ka ga darajar dala ta ninka naira ba adadi a daraja tunda

Duniya tumbin giwa

Ina godiya da bin umurnin Gwamnatin kasar Biafara – Nmandi Kanu

Jagoran kafa kasar Biafara ya yi godiya ga al’ummar wasu jihohin kudancin Najeriya akan bin umurnin da ya bada na kada wanda ya fito a

Duniya tumbin giwa

Ba ma’aikacin mu bane ya kashe Ɗan shekara shida a Kaduna – Rundunar Sojin Najeriya

Rundunar sojin Najeriya bayyana cewa mutumin da ‘yan sandan Kaduna ke tuhuma Adamu Galadima da laifin sace dan makwaucin sa da kashe shi bayan karbar

Duniya tumbin giwa Labarai

Shigowar Musulunci kasar Hausa da karban Musuluncin a hannum sarakuna

Yadda musulunci ya shigo mana wannan kasa, tarihi ne mai tsawo, wanda yake komawa tun a lokacin Sahabbai ko Tabi’ai. Saboda haka, tarihi ba zai