Wani dalibi Mai Suna mustapha salisu ya rasa ransa a safiyar wanan Rana biya bayan ginin wasu ajujuwa da ba’a kammalaba da suka rifto akansa a cikin makarantar sakandire maza dake ta kaura goje dake yankin Karamar hukumar nasaraw
Mahaifiyar matashin malam binta salisu tace a safiyar wanan Rana Dan nata yatafi makaranta sai samun labarin gini ya danneshi tayi Kuma an Kashi asibiti Wanda daga bisani Rai yayi halinsa
Wani Wanda lamarin ya faru a gabansa Ibrahim sarki yace sama da shekara shida ana wanna gini ba’a kammalashiba Wanda Hakan yake barazana da rayuwa yara
Ibarhim sarki yace gwamnatin jihar Kano fatali wajan Muna halin ku inkula kan wanan aikin ginin ajujuwa.
Wakilinmu ya rawaito cewa komai ya tsaya Chak a makarantar .