Contact Information

Theodore Lowe, Ap #867-859
Sit Rd, Azusa New York

We Are Available 24/ 7. Call Now.

Jami’in hulda da jama’a na Mataimakin Sufeto Janar na shiyyar ‘yan sanda Rundunar ‘yan sandan jihar Kano, SP Abubakar Zayyanu Ambursa, ta yi watsi da rade-radin da ake ta yadawa , inda wasu jaridun yanar gizo suka wallafa cewa wasu mahara sun kai hari a hedikwatar shiyya ta daya a yau Juma’a.
Ambursa ya bayyana hakan ne Yayi da muka tuntubeshi domin jin gaskiyar batu ina yace wannan labari bashi da tushe, don haka ya bukaci jama’a su cigaba da gudanar da harkokinsu na yau da kullum.

Share:

administrator

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *