Lauyan malam abduljabar kabara barista dalhatu shehu Usman yayi zargin cewa babbar kotun tarayya dake Nan Kano bazata yimasa adalci kan shariar da ya shigar gabanta
Dalhatu shehu Usman yace dalilinsa shi Ganin yadda kwamishin sharia na jihar Kano ya zo kotun Wanda Hakan yasa Mai sharia Bai zauna da wuriba
Idan ya nemi a chanza shariar zuwa Abuja domin cigaba da sauraron ta