Contact Information

Theodore Lowe, Ap #867-859
Sit Rd, Azusa New York

We Are Available 24/ 7. Call Now.

Gwamnatin kano ta ayyana ranar Litinin a matsayin ranar hutun sabuwar shekarar musulinci.
Gwamnan Dr Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana hakan ta cikin wata sanarwa mai dauke da sahannun kwamishinan yada labarai, Malam Muhammad Garba inda kuma ya taya dukkan musulmi dake jahar murna.
Inda kuma yayi kira da ayi amfani da wannan lokaci na hutun wajan neman daukin Allah SWA akan matsalar tsaro dake damun Najeriya tate da samun cigaba mai dorewa a jahar Kano da kasa baki daya.
Sanarwar ta kumayi kira alumma musamman wadan da basu da katin zabe dasu kokari su mallaki nasu a yayin da ake tunkarar babban zabe na shekara 2023.

Share:

administrator

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *