Contact Information

Theodore Lowe, Ap #867-859
Sit Rd, Azusa New York

We Are Available 24/ 7. Call Now.

Jigo kuma uban kasa a yankin Naija Delta watau Edwin Clarke ya bayyana cewa idan shugaban kasa ya sake fitowa daga Arewa a shekarar 2023 to akwai wani babban bala’i da za’a fuskanta a kasarnan.

Yayi rokon masu neman tsayawa takarar shugaban kasa a shekarar 2023 daga Arewa su sake tunani.

Atiku Abubakar, Gwamna Tambuwal, Kwankwaso, Bukola Saraki, Yariman Bakura, da sauransu na daga cikin wanda ake ganin zasu yi takarar shugabancin Najeriya daga Arewa a zabe me zuwa.

Sai dai Clark yace wadannan mutane su hakura da neman shugabancin Najeriya dan kaucewa tashin hankali.

Yace duk da maganar karba-karba bata cikin kudin tsarin mulki amma saboda zaman lafiya ya kamata a mutuntata.

Share:

administrator

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *