Contact Information

Theodore Lowe, Ap #867-859
Sit Rd, Azusa New York

We Are Available 24/ 7. Call Now.

Kwale-kwale ya kife da daliban Islamiyya a jihar Kano,

Kwale-kwale ya kife da daliban Islamiyya dake hanyar zuwa Malulidi jihar Kano An tsinci gawar mutum 20 yayin da kuma mutum 7 suna karkashin karkashin “Kwale-kwale ya kife da Fasinjoji kimanin 47 ciki har da daliban makarantar Madinatu Islamiyya dake karamar hukumar Bagwai ta jihar Kano. Daily Trust ta ruwaito cewa kwale-kwalen ya kife ne a hanyar zuwa Bagwai dake Badau. Rahoton ya kara da cewa daliban na hanyarsu ta zuwa bikin Maulidi ne don murnar ranan haihuwan Manzon Allah (SAW). Wata majiyar ta  bayyana cewa sama da fasinjoji 40 wannan abu ya shafa,  wata majiya daga asibitin Bagwai ta bayyana cewa kawo yanzu  gawawwaki mutum 20 an ajiyesu a dakin ajiye gawawwaki.

Inda a yau laraba za a cigaba da laluben sauran mutane da suka nutse cikin ruwan,

 

Share:

administrator

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *