Contact Information

Theodore Lowe, Ap #867-859
Sit Rd, Azusa New York

We Are Available 24/ 7. Call Now.

Rikichin jamiyyar APC shine za turata rijiya gaba dubu wanda bazata taba fitowa a cewar jamiyyar PDP ta jihar Kano.

A tattaunawarsa da wakiliyarmu Samira Muhammad Kirfi Jami’in Huda da jama a na jamiyyar PDP reshen jihar Kano, Hon Bashir sanata, yace dukkanin Wanda yasan siyasa yasan cewar wannan rikichin da jamiyyar APC keyi Yar manuniyace take bayyana nasarar jamiyyar PDP a zabe 2023 Mai zuwa..

“” Sanata Ya Kara da cewar, shata layin da bangaren gwamna Abdullahi Umar Ganduje yayi da kuma na Tsohon gwamnan jihar kuma sanatan Kano ta tsakiya Mal. Ibrahim shekarau, zai zamo tamkar guguwar tsunami ta siyasa da zata din kwashe tattalin arzikin jamiyyar APC,tare da samun rabuwar kawunan yayanta ta yadda kafin zabe yayan jamiyyar zasu San na kare.”..

“” Abaya ma Jamiyyar apcn Bata cikawa al’ummar kasa alkawuran da ta daukar musu ba, Wanda sanadin haka ya haifarda da tsadar rayuwa ga Yan kasa inji Bashir sanata.

Dukkanin Wanda akejin Yana fada aji a jamiyyar Apcn suna hade,bangaren Barau, da Hon Abdulkadir Ibrahim jobe, da dai sauran manyan jagorin jam iyyar suna haden Amman jamiyyar su ta PDP tayi musu bugun da Kai Sai Mai tsaron gida, ballatama yanzu da aka samu rabuwar kawunan yayan jamiyyar Apcn.

Alamu na nuni dacewar bazasu Sha wahala ba a 2023 Koda Basu Yi yakin Neman zabe ba zasuyi nasara Da yardar Ubangiji,

Share:

administrator

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *