Contact Information

Theodore Lowe, Ap #867-859
Sit Rd, Azusa New York

We Are Available 24/ 7. Call Now.

An fara gasar cin kofin Ahlan a jihar KanoKungiyoyi 12 ne suka sauka jihar kano dan fafatawa a gasar cin kofin Ahlan karo na hudu,

Duk da tsaiko da gasar taso fuskanta saboda rashin samun babban filin wasa na Sani Abacha inda aka saba gudanar da gasar sakamakon rufe filin wasan da hukumar wasanni ta jihar kano tayi saboda gyara da zaa gudanar gabanin gasar cin kofin NPFL na kasa kamar yadda shugaban kwamitin gasar Baba Jada ya bayyana,

Gasar cin kofin wata dama ce da kungiyoyi da dama ke amfani da ita wajen baje kolinsu gabanin fara gasar gasar firimiya ta kasa,

Samun sabbin kungiyoyi a cikin gasar ta bana ta zaburar da kungiyoyi da yan wasa da dama wadanda sukan sami damar fitowa da cimma burinsu a wasan kwallon kafa,

Kungiyoyin Gombe United da Heart land na owerri suka bude gasar a sabon filin wasa na Jamiar Bayero

Share:

administrator

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *