Contact Information

Theodore Lowe, Ap #867-859
Sit Rd, Azusa New York

We Are Available 24/ 7. Call Now.

Laakari da yadda matasa ke bukatar taimakon wajen bunkasa cigabansu a fanoni da dama cikin harda harkokin wasanni musamman a wannan lokaci da wasanni ke kanshin dan goma, fitaccen dan jarida kuma shugaban yan jiridu na gidajen jaridu na kasa reshen jihar kano Comrade Ibrahim Garba Shuaibu ( Ibrahim Alo Gwarzo ) ya sanya katafariyar gasa tsakanin kugiyoyi 16 a karamar hukumar Gwarzo

A tattaunawarsa s
da manema labarai yayi bikin bude gasar a filin wasa na makarantar sakadaren Gwarzo Ibrahim Garba cewa yayi ya zama dole ya amsa kiran matasa na shiga dan taimaka musu a hatkokin wasanni duba da yadda wasan keda tasiri a rayuwar matasa musamma kuma yadda wasan ke zama Sana’a ga wadanda keda rabo a harkar,

Ibrahim.Garba wanda ya sami yabo da shadar taimakawa alumma a fannoni da dama kamar ciyarwa, tallafin kula da lafiya , biyan kudin karatu, koyar da Sana’a da saran taimako, yasha alwashin bada dukkan gudummawa dan ganin matasan yankin da kewaye sunyi fice a harkokin wasanni,

Da dama daga cikin wadanda suka halarci taron sun yabawa Ibrahim da suka hadar da wakilan shugaban karamar hukuma dana Dan majalisar wakilai Mai wakiltar karamar hukumar sun yabawa Ibrahim Alo bisa yadda yake tallafawa alumma manya da matasa ba tare da nuna banbanci ba,

Share:

administrator

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *