Contact Information

Theodore Lowe, Ap #867-859
Sit Rd, Azusa New York

We Are Available 24/ 7. Call Now.

Wani dalibi mai kimanin shekaru 23 na kwalejin kimiyya da fasaha ta Auchu dake jihar Edo ya kashe kansa ta hanyar rataya.

Kamfanin dillancin labarai na kasa NAN ya rawaito cewa dalibin yana shekarar farko na karatun ND inda aka sameshi acikin mawuyacin hali yana rataye a jikin rufin dakinsa a daren ranar Juma’a.

A cewar wata majiya data bukaci a sakaya sunan ta, tace ya bukaci daya bashi wayar salularsa dan ya baiwa Sandra wanda yake rokonta gafara kafin ya rataye kan nasa.

Majiyar taci gaba da cewa Sandra budurwar sa ce kuma abokiyar karatunsa ce.

“Wani mai suna Solomon yace yana cikin ajin daga baya kuma ya fita ya koma zuwa wani ajin saboda shi kadaine a ranar ya dawo gida da yamma kuma suka zo suka sameshi ya rataye kan sa acikin daikin.

“Ya kara da cewa nan take ya garzaya ya sanarwa da hukumar makarantar halin da ake ciki, sannan kuma bai bar duk wata alama da tasa ya aikata kisan kan nasa ba, ” a cewa majiyar.

Mai magana da yawun hukumar makarantar, Mr Mustapha Oshiobugie ya tabbatar da faruwar hadarin inda yayi bayanin a takaice

Share:

administrator

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *