Contact Information

Theodore Lowe, Ap #867-859
Sit Rd, Azusa New York

We Are Available 24/ 7. Call Now.

Yanzu haka dai wata matashi Aisha kabir ake ake zargi da kisan kawarta bahijja dukkansu mazauna unguwar shekar mai daki dake yankin karamar hukumar kumbotso kisan ya biyo bayan wata rigima tsakaninsu bayan dai raba fadan da magabata sukayi ake zargin Aisha da dauko wata huka ta kuma bugawa bahijja a bayanta Wanda hakan yayi sanadiyar mutuwar bahijja

A zantawar Aisha da wakilinmu nazifi bala dukawa tace fushin zuciyane ya dauketa ta kuma bugamata.

Mai magana da yahun rundunar yansanda jihar kano dsp abdullahi haruna kiyawa yace sun sami kira ne daga yankin na shekar mai daki zuwansu keda wuya suka garzaya da ita asibiti anane likita ya tabbarar da rasuwar bahijjah.

Kazalika ya ja hankulan jama’a dasu ringa kai zuciya nesa gudun fadawa dokin na dama

Share:

administrator

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *