Manuniya ta ruwaito a cewar Aisha Yesufu a shafinta na twitter akwai kiristoci yan asalin jihar Kano wadanda aka fi sani da maguzawa kuma wadannan tsirarun kiristoci maguzawan su ne yan asalin jihar Kano su keda Kano kamar yadda akwai Indiyawa yan asalin Amurka.
madogara Jaridar manuniya.