Contact Information

Theodore Lowe, Ap #867-859
Sit Rd, Azusa New York

We Are Available 24/ 7. Call Now.

Awani lamari da za a kwatanta da biki mafi ban mamaki a cikin bukukuwan aure da aka yi a bana, wani dan kasar Indiya ya auri kanwar amaryar da ake shirin daura musu auri jim kadan bayan wadda zai aura ta samu bugun zuciya ta rasu a yayin bikin.

Lamarin da za a kwatanta shi da abu mai ban al’ajabi ya faru ne a makon jiya, a Gundumar Uttar Pradesh da ke Lardin Etawah na kasar Indiya.

Budurwar mai suna Surabhi da take dab da zama amarya, ba zato ba tsammani ta fadi a sume a kusa da angonta mai suna Manjesh Kumar, kafin fara addu’ar daurin aurensu ‘pheras,’ wadda muhimmiyar al’ada ce a bikin auren mabiya addinin Hindu a Indiya.

Bayanai sun ce ta fara rashin lafiya ne sai ta fadi wanda daga haka ya zama sanadiyyar ajalinta.

Jaridar Aminiyace ta wallafa yadda lamarin ya kasance

Share:

administrator

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *