Contact Information

Theodore Lowe, Ap #867-859
Sit Rd, Azusa New York

We Are Available 24/ 7. Call Now.

‘Yan Sanda sun kama wasu gungun mutane da ake zargin ‘yan fashi da makami ne da yin garkuwa da mutane domin neman kudin fansa, akan babbar hanyar zuwa Ibadan da Lagos, inda aka yi bata-kashi kafin a yi nasarar cafke su wanda suka yi sadaniyar rasa ran wasu jami’an.

A bangaren wanda ake tuhuma ta ce sun dauko ta daga kasar ta Indiya domin ta zo ta taimaka musu wajen gudanar da ayyukan fashi da garkuwa da mutane a Nijeriya.

Kamar yadda majiyar mu tasamu rahoto, wannan gungun ‘yan fashi sun dade suna aikata manyan laifuka a fadin Nijeriya, inda dubunsu ta cika suka shiga hannu a yanzu.

Share:

administrator

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *