IDAN KANA AIKATA ABUBUWA 3 IMANINKA ZAI KARU:
1- Tilawal Al-Qur’ani.
2- Kiyamul-laili.
3- Azkhar
ZAKA FUSKANCI MATSALA A KABARINKA IDAN KA MUTU DA ABU 3:
1- Hakkin Wani
2- Dabi’ar Annamimanci
3- Hassada
ABUBUWA 3 SUNA KAUDA FUSHIN ALLAH AKAN BAWANSA:
1- Istigfari
2- Tausayawa waninka
3- Sadaka
IDAN ALLAH YA BAKA ABU 3 TO KA GODEWA ALLAH:
1- Lafiya
2- Wadata
3- Basira
KADA KA YARDA KA AURI MACE MAI DABI’O’I GUDA 3:
1- Mai yawan fushi
2- Maras sirri
3- Marar tsafta (Kazamiya)
KA YI KOKARI KA GINA RAYUWARKA AKAN ABU 3:
1- Son Allah da Manzonsa.
2- Gaskiya da Rikon Amana.
3- Hakuri da Jarrabawa a Rayuwa
ABUBUWA 3 KA ROKI ALLAH (S.W.T) YA TSARE KA DA AIKATA SU:
1- Yanke Zumunta.
2- Zagin Sahabbai.
3- Mutuwa da hakkin wani
MUTANE 3 KADA KA SAURARI MAGANARSU:
1- Makaryaci
2- Magulmaci
3- Malami mai kwadayi da son zuciya
MUTUM3 KADA KA YARDA SU DINGA KUSANTARKA:
1- Munafiki
2- Mazinaci
3- Maras kunya
ABUBUWA3 BA A SON JINKIRTA SU IDAN LOKACIN SU YA ZO:
1- Sallah
2- Aure
3- Jana’iza
ABUBUWA UKU RIKO DA SU YANA SAMAR DA RABO A LAHIRA:
1- Kokarin ibada
2- Kula da Nafila
3- Amfani da Halal a Rayuwa
ABUBUWA UKU SUNA HANA MUTUM TANADIN LAHIRA:
1- Dogon Buri
2- Rashin karanta Alkur’ani
3- Nisantar sauraron Wa’azi
MUTANE 3 SUNA SAMUN TAIMAKON ALLAH:
1- Mutumin da yake Neman aure Don ya kare mutuncin kansa
2- Mutumin da ya tafi jihadi, Domin daukaka kalmar Allah
3- Bawa wanda aka dora masa fansar kansa
ABUBUWA 3 NASA ZUCIYA TA GURBACE:
1- Rashin yarda da kaddara
2- Aibata bayin Allah na kwarai
3- Wulakanta Iyaye
Ya Allah ka tsare mu daga sharrin Shaidan, ka shiryar da mu kan hanya madaidaiciya, amin.
MATA 10 WAINDA ALLAH YA
TSINE MUSU : – 👇🏽👇🏽👇🏽
ﺍﻟﻮﺍﺷﻤﺎﺕ
ﻭﺍﻟﻤﺴﺘﻮﺷﻤﺎﺕ
1. Mata masu
tsaga fuskokinsu. –
ﺍﻟﻨﺎﻣﺼﺎﺕ
ﻭﺍﻟﻤﺘﻨﺼﻤﺎﺕ
2. Mata masu
aske gashin gira. –
ﺍﻟﻤﺘﻔﻠﺠﺎﺕ
3. Mata masu kankare hakori
(wushirya). –
ﺍﻟﻮﺍﺻﻠﺔ
ﻭﺍﻟﻤﺴﺘﻮﺻﻠﺔ
4. Mai ‘karin gashi da wadda
ake karamata gashin –
ﺍﻟﺘﻲ ﺳﺨﻂ ﻋﻠﻴﻬﺎ
ﺯﻭﺟﻬﺎ
5. Matar da mijinta yayi
fushi da ita
. –
ﺍﻟﻤﺘﺸﺒﻬﺎﺕ ﺑﺎﻟﺮﺟﺎﻝ
6. Mata masu shigar maza –
ﺯﻭﺍﺭﺍﺕ ﺍﻟﻘﺒﻮﺭ
7. Mata masu yawan ziyartar
kabur-bura (makabarta).
– ﺍﻟﻨﺎﺋﺤﺎﺕ
8. Mata masu kururuwa akan
mamaci –
ﺍﻟﻤﺤﻠﻞ ﻟﻪ
9. Mata masu auren kashe
wuta –
ﻛﺎﺳﻴﺎﺕ ﻋﺎﺭﻳﺎﺕ
ﻣﺘﺒﺮﺟﺎﺕ
10. Mata masu
bayyana tsiraicinsu
Kada ku manta *TSINUWA* itace
nisanta daga
rahamar Allah!
ﻗﺎﻝ ﺻﻠﻰ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻠﻴﻪ ﻭﺳﻠﻢ : ” ﻳﺎ
ﻣﻌﺸﺮ ﺍﻟﻨﺴﺎﺀ
ﺗﺼﺪﻗﻦﻭﺃﻛﺜﺮﻥ ﻣﻦ
ﺍﻹﺳﺘﻐﻔﺎﺭﻓﺈﻧﻲ
ﺭﺃﻳﺘﻜﻦ ﺃﻛﺜﺮ ﺃﻫﻞ ﺍﻟﻨﺎﺭ ” ﺭﻭﺍﻩ ﻣﺴﻠﻢ
Manzon Allah (SAW)
ya ce: ‘Yaku taron mata! kuyi sadaqa, kuma ku yawaita neman gafara.
(Istigfari) domin lallai ninagan ku mafiya yawanku ‘yanwuta ne.”Allah yakaremu
Manzon Allah (S.A.W) yace:……
kuyi kokarin danne abubuwa 3
1 fushi
2 Sha’awa
3 Maganganunku
Ku himmatu danyin abubuwa 2:
1 Ayyukan Alkhairi
2 Abokai nagari
Kuci moriyar abubuwa 2:
(1) Lokaci
(2) Karfi
Ku nemi abubuwa 3:
(1) Gafaran Allah
(2) ilmi
(3) Hikima
YA ALLAH KABAMU IKON KIYAYEWA. Ameen