Contact Information

Theodore Lowe, Ap #867-859
Sit Rd, Azusa New York

We Are Available 24/ 7. Call Now.

 

Tsohon Jami’in soja, kuma tsohon Gomnan jihar Sakkwato Ranar Asabar 10 ga watan Afrilun 2021 daidai da 27 ga watan 8, 1442AH,

Garba Muhammad Abubakar ya rasu yana da shekaru 75 aduniya, yana da mata 2 yara 4.

Tsohon Gomnan Jihar Sakkwato ne, ya rasune bayan wata yar gajeriyar Jinya, kuma tuni akayi jana’idarsa a yammacin Asabar da misalin karfe 5:00.

Allah yajikansa da Rahama yasa aljanna mako, intamu tazo yasa mu cika da Imani ameen.

Share:

administrator

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *