Contact Information

Theodore Lowe, Ap #867-859
Sit Rd, Azusa New York

We Are Available 24/ 7. Call Now.

Gwamnatin tarayyar Najeriya ta magantu kan kursrin da gwamna Yahaya Bello yayi kan rigakafin cutar korona run bayan da Najeriya kan karbi Jason farko na rigakafin kan hakane Karamin Ministan Lafiya, Olorunnimbe Mamora, ya ce Gwamnatin Tarayya ba za ta tilasta wa kowace jiha ta karbi alluran Korona ba.

Ya bayyana hakan ne a ranar Talata yayin gabatar dawata hira da jaridar Punch.

Mamora yana mayar da martani ne ga kalaman da Gwamnan Jihar Kogi, Yahaya Bello, ya yi cewa ba zata sabu ba ya yi alluran rigakafin, ya kara da cewa mazauna jiharsa ba “aladu bane”

Najeriya ta fitar da shirinta na rigakafin kamuwa da kwayar cutar a ranar Juma’a tare da kimanin allurai miliyan hudu na AstraZeneca / Oxford ta Korona.

 

Share:

administrator

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *