Yanzu dai ance komai ya kammala tun bayan sarai da akayi tayi da samun magani ko rigakafi na cutar data addabi duniya wati corina virus inda kawo iyanzu masana da masu ilimin kimiyyar hada magunguna suakayi ta aiki ba dare ba rana har saida aja samo rigakafinta abin da yanzu kasashen duniya ke ta rububin samu dan bsiwa mutanensu,
Najeriya na daya daga cikin kasashen afrika da suka sha fama da cutar corona inda kawo iyanzu kusan mutane dubu ko sama suka sheka lahira sakamakon cutar tun bayan bullarta kawo iyanzu rigakafin citar ya iso najeriya kuma ana saran fara amfani da rigakagin a wannan mako inda ake saran fara yiwa shugaban kasar da mataimakinsa tasu riga kafin abin da masu sharhi kan alamuarn yau da kullum ke hasashen zai karfafawa talakawan kasar rai
Hukumar (NPHCDA), ta fadi ranar da za’a yima shugaba Buhari da mataimakinsa Osibanjo allurar rigakafi bayan isowar allurar najeriya.
NAFDAC tayi gargadi a kan cewa akwai gurbatattun allurar da suka shigo kasuwa don haka mutane su lura
Ana sa ran shuwagabannin zasu bayyana a kafar talabijin don a musu kowa ya gani
A ranar Asabar mai zuwa za’a yi ma shugaban kasa Muhammadu Buhari da mataimakinsa farfesa Yemi Osibanjo allurar rigakafin cutar korona a bainar jama’a.
Matakin yiwa shugaban da mataimakinsa rigakafin a bayyane ya yi daidai saboda kore shakku da wasu mutane kema allurar rigakafin.
Shugaban hukumar kula da lafiya ta kasa NPHCDA, Dr. Faisal shu’aib ne ya bayyana haka a wani zama kamar yadda jaridar Vanguard ta wallafa.