Contact Information

Theodore Lowe, Ap #867-859
Sit Rd, Azusa New York

We Are Available 24/ 7. Call Now.

Rahotanni da dumi dumi na ceaw Shugabannin gamayyar dillalan Shanu da kayan masarufi (AUFCDN) sun amince da janye takunkumin da suka sanya na hana kai kayan abinci kudancin Najeriya.

Sun amince da janyewa ne a wani ganawa dake gudana yanzu haka da wasu gwamnoni a Abuja ranar Laraba, Daily Trust ta ruwaito.

Wani shugaban matasan dillalan shanu a Legas, ya ce gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello, na cikin wadanda suke zaman domin kawo karshen takunkumin

Share:

administrator

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *