Contact Information

Theodore Lowe, Ap #867-859
Sit Rd, Azusa New York

We Are Available 24/ 7. Call Now.

Kingiyar conected development dake rajin kare hakkin mata ta bukaci gwamnatin jihar kano data yi duk mai yiwa da dakile hanyoyin cin zarafin mata da yara kanana da ya addabi alumma,

Shugaban kungiyar Mala Hamza Ahmad ya bayyana haka a wata tattaunawa da yan jarida yayin gudanar da taron bada horo kan hanyoyin da za abi dan shawo kan mstsalolin cin zarafin mata da kananan yara a jihar kano,

Shugaban wanda ya bayyana takaici kan yadda aka sarin cin zarafin ke fitowa daga makusantan wadanda abin ya shafa, yace akwai bukatar kulawa da wadanda yara da mata ke muamalla dasu a koda yaushe, tare wayar wa da mata kai dan sanin illar fyade da dangoginsu ,

Kimanin mata 30 ne suka halarci bitar

Share:

administrator

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *