Contact Information

Theodore Lowe, Ap #867-859
Sit Rd, Azusa New York

We Are Available 24/ 7. Call Now.

Hukumar INEC za ta shigo da sababbin dabarun da za su hana tafka magudi a zaben 2023.

An tattara wasu Almajiran da ke zama gidan Shehin Malami Dahiru Bauchi a Kaduna.

Jami’an Amotekun sun harbe wani dan shekara 21 a Ibadan bisa kuskure.

An tura jami’an tsaro 10,000 a zaben da za a gudanar na kananan hukumomin jihar Kano.

Masarautar Zazzau: Lauyan Iyan Zazzau, marigayi Bashar Aminu ya janye kara.

Gwamnatin jihar Kaduna ta ce ta gurfanar da iyayen wasu yara 22 a gaban kotu, bisa tuhumar fataucin ɗan’adam da wulaƙanta haƙƙin ƙananan yara.

Rashin tsaro: An saka dokar hana walwala a kananan hukumomi biyu a jihar Benue.

‘Yan bindigan da suka sace ‘ya’yan shugaban jam’iyyar APC na jihar Zamfara 7 sun bukaci a ba su kudin fansa na Naira milyan 50.

Covid-19: An kama mutum 10,000 a Zimbabwe cikin mako guda kan ƙin saka takunkumi.

Hukumar Lafiya ta Duniya, WHO ta ce sabuwar cutar Korona ta shiga kasashe 50.

Kamfanin Facebook da ke Amurka ya rufe shafin tashar Press TV ta kasar Iran.

Za a kashe wata tantabara da ta saɓa dokar killace kai a Australia.

Share:

administrator

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *