Contact Information

Theodore Lowe, Ap #867-859
Sit Rd, Azusa New York

We Are Available 24/ 7. Call Now.

.

Gwamnatin Najeriya ta kaddamar da shirin samar da aikin yi ga mutum 774,000.

Jam’iyyar PDP ta karyata rahoton cewa wasu daga cikin gwamnoninta za su sauya sheka.

Gwamnatin Katsina ta ce sam bata biya ko sisin kwabo a matsayin kudin fansar sakin daliban Kankara ba.

Boko Haram sun kai hari a Womdeo da ke karamar hukumar Askira Uba ta Jihar Borno.

Jam’iyyar PDP ta yi Allah-wadai da karin farashin wutar lantarki.

Kungiyar SERAP ta kalubalanci Buhari kan kama ‘yan gwagwarmaya.

Sanata Shekarau ya ce yana da kyakkyawar alaka tsakaninsa da Ganduje da Kwankwaso.

Ƴan sanda sun kama mutum 71 a gidajen rawa na dare a Legas kan karya dokar hana yaɗuwar Covid-19.

Shugaba Trump ya haramta wa Amurkawa amfani da Alipay da wasu manhajojin China 7.

Rikicin Tigray: Ethiopia za ta gyara Masallacin Najashi da ‘Sahabban Annabi’ suka gina.

EFL: Tottenham ta sami nasara a kan Brentford da ci 2:0 a wasan jiya.

Copa del Rey: Sevilla ta ci Lineres Deportivo 2:0 a wasan jiya.

Share:

administrator

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *