Gwamnatin tarayya ta karyata rahotannin cewa ta kara farashin wutan lantarki a fadin tarayya.
Gwamnatin jihar Zamfara ta amince da kudurin zuba hannun jarin Naira milyan 250.
Gwamnatin tarayya ta shirya tallafa wa mata 125,000 da kudi N20,000 kowannensu.
Gwamna Abdulrazaq na jihar Kwara ya kori dukkanin kwamishinoninsa.
Gobara ta kashe mutum 134 a Kano a 2020.
Hukumar Kula da Aikin Hajji ta kasa ta ba wa jahohi umarnin yin rajistar Hajji da Umarah na shekarar 2021.
An kama mutum 83 bisa zargin aikata ta’asa a jihar Benue.
Kungiyar Al-Qaeda ta ɗauki alhakin kashe sojojin Faransa.
Kasar Saudiyya ta sasanta da maƙwabciyarta Qatar.
Kungiyar OPEC na taron farfado da darajar man fetir cikin yanayin korona.
Iran ta kama wani jirgin ruwan dakon mai na Koriya ta Kudu.