Jami’an sojin sama sun gudanar da atisayen ceto mutane a titin Kaduna-Abuja.
Majalisar wakilan Najeriya za ta fara gyaran kundin tsarin mulki.
Gwamna Tambuwal na jihar Sokoto ya roki shugabannin sojin Najeriya su yi murabus.
‘Yan bindiga sun kashe shugabanni 2 a jihar Kaduna.
Iyalan Iyan Zazzau sun ƙaryata jita-jitar cewa kashe shi aka yi.
Wasu ’yan bindiga sun kone wata motar sintiri ta ‘yan banga da ke aiki a kan babbar hanyar Birnin Gwari zuwa Kaduna.
Gwamnatin Kano za ta haramta ba yara dakin kwana a hotel.
Mutumin da ake zargi da kisan mutum 160 yayin harin Bom a Mumbai ya shiga hannu.
Wani harin ta’addanci a Jamhuriyar Nijar ya hallaka mutane 56 a kan iyakar kasar da Mali.
Iran na tunawa da mutuwar Qasem Soleimani tare da alwashin maida martani.
EPL: Arsenal ta sami nasara a kan West Bromwich da ci 4:0 a wasan jiya.
EPL: Crystal Palace ta sami nasara a kan Sheffield United da ci 2:0 a wasan jiya.
LaLiga: Real Madrid ta sami nasara a kan Celta Vigo da ci 2:0 a wasan jiya.